lionel messi bbc hausa

Lionel Messi: Shin wannan ne ƙarshen rayuwar Messi a Barcelona? - BBC News Hausa

Lionel Messi: Shin wannan ne ƙarshen rayuwar Messi a Barcelona? - BBC News Hausa

Lionel Messi: Shin wannan ne ƙarshen rayuwar Messi a Barcelona?6 Agusta 2021Asalin hoton, Getty Images"Messi ba zai zauna ba."

Lionel Messi: Shin La liga ta zama lami bayan rasa fitattun ƴan ƙwallon duniya? - BBC News Hausa

Lionel Messi: Shin La liga ta zama lami bayan rasa fitattun ƴan ƙwallon duniya? - BBC News Hausa

Lionel Messi: Shin La liga ta zama lami bayan rasa fitattun ƴan ƙwallon duniya?10 Agusta 2021Asalin hoton, Getty ImagesBayanan hoto, Shin zamanin Ronaldo da Messi ya wuce ne?

Lionel Messi: Dan wasan zai koma kan ganiyarsa a kakar nan - BBC News Hausa

Lionel Messi: Dan wasan zai koma kan ganiyarsa a kakar nan - BBC News Hausa

Lionel Messi: Dan wasan zai koma kan ganiyarsa a kakar nan20 Oktoba 2020Asalin hoton, Getty ImagesBayanan hoto, Lionel Messi ya ci kwallo 115 a Gasar Champions League - shi kuwa Cristiano Ronaldo ya zura 130Lionel Messi zai sake komawa kan ganiyarsa a tamaula kuma kyaftin din Barcelona na farincikin zama a kungiyar in ji koci Ronald Koeman.Kyaftin din tawagar Argentina, mai shekara 33 ya kusan barin Camp Nou a bana, daga baya ya amince zai ci gaba da taka leda a Spaniya.

Lionel Messi ya fi son zama a PSG - Guillem Balague - BBC News Hausa

Lionel Messi ya fi son zama a PSG - Guillem Balague - BBC News Hausa

Lionel Messi ya fi son zama a PSG - Guillem BalagueAsalin hoton, Getty Images10 Maris 2023Lionel Messi zai ci gaba da kasancewa dan kwallon Paris St-Germain a kakar wasa mai zuwa amma dole sai an tabbatar masa cewa kungiyar za ta yi gogayya da wadansu manyan a Turai, in ji dan jarida Guillem Balague.Dan Argentina mai shekaru 35, yarjejeniyarsa za ta kare ne a karshen kakar wasan bana a Faransa, amma akwai damar ya sabunta ta har zuwa 2024.Gawurtaccen dan kwallon ya ci kwallo 29 a wasa 64 da ya buga wa PSG tun bayan da ya bar Barcelona, shekaru biyu da suka wuce.An fitar da PSG daga gasar zakarun Turai bayan ta sha kashi a hannun Bayern Munich a wasan zagaye na biyu.Messi ya zura kwallo 672 a wasa 778 da ya buga wa Barcelona - kungiyar da ya…

Lionel Messi: Barcelona na son a biya ta Euro miliyan 700 - BBC News Hausa

Lionel Messi: Barcelona na son a biya ta Euro miliyan 700 - BBC News Hausa

Lionel Messi: Barcelona na son a biya ta Euro miliyan 70030 Agusta 2020Asalin hoton, Getty ImagesBayanan hoto, Rabon da Messi ya lashe gasar Champions League a Barclona tun 2015.Hukumar gasar La Liga ta goyi bayan Barcelona a rikicinta da Messi da ke son raba gari da ƙugiyar.Cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Lahadi ta ce kaftin ɗin na Barcelona da Argentina zai bar kulub din ne kawai idan an biya kudaɗen da aka amince a yarjejeniyarsa.A makon da ya gabata ne Messi ya sanar da Barcelona kudirinsa na barin ƙungiyar da ya shafe ƙuriciyarsa yana taka wa leda, kuma ba kofin da bai lashe ba.A Barcelona Messi ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan kwallon kafa na duniya sau shida,…

Lionel Messi ya ce zai yi ban kwana da gasar cin kofin duniya - BBC News Hausa

Lionel Messi ya ce zai yi ban kwana da gasar cin kofin duniya - BBC News Hausa

'Daga ranar Lahadi ba zan kara buga gasar cin kofin duniya ba'Asalin hoton, Getty Images14 Disamba 2022Kyaftin din kwallon Argentina, Lionel Messi ya ce daga wasan karshe na gasar cin kofin duniya a ranar Lahadi ba zai kara buga gasar cin kofin duniya ba.Kawo yanzu, dan kwallon mai shekaru talatin da biyar ya ci kwallo biyar a gasar da ake buga wa a Qatar.Duk da cewa sau biyar yana halartar gasar cin kofin duniya, amma har yanzu bai taba lashe gasar gasar."

Messi ya haura Ronaldo a cin kwallaye a lik a Turai - BBC News Hausa

Messi ya haura Ronaldo a cin kwallaye a lik a Turai - BBC News Hausa

Messi ya zarce Ronaldo a cin ƙwallaye a lik ɗin TuraiAsalin hoton, Getty Images9 Aprilu 2023Lionel Messi ya ci ƙwallo na 702 a lik ɗin Turai, bayan Paris St Germain ta je ta doke Nice 2-0 a wasan mako na 30 na Ligue 1 ranar Asabar.Minti na 26 da fara wasa, Messi ya ci ƙwallo, sannan Sergio Ramos ya ƙara na biyu, saura minti 14 a tashi wasan.Da wannan sakamako, PSG ta ci gaba da jan ragamar teburin babbar gasar tamaula ta Faransa da maki 69, da tazarar maki shida tsakaninta da Lens ta biyu.Tun bayan komawa PSG daga Barcelona a 2021, Messi ya bayar da ƙwallo 32 aka zura a raga, shi ne ya bai wa Ramos ya ci na biyu a ranar Asabar.A kakar nan Messi, wanda ya ci ƙwallo 14 a Ligue 1, ya kuma bayar da 14…

lionel messi worksheets

lionel messi worksheets

Advanced search x Advanced search Content: Language: Afar Abkhaz Avestan Afrikaans Akan Amharic Aragonese Arabic Assamese Asturianu Athabascan Avaric Aymara Azerbaijani Bashkir Belarusian Bulgarian Bihari Bislama Bambara Bengali, Bangla Tibetan Standard, Tibetan, Central Breton Bosnian Catalan …

BBC Sport - Messi

BBC Sport - Messi

HomepageAccessibility linksSkip to contentAccessibility HelpBBC AccountNotificationsHomeNewsSportWeatheriPlayerSoundsBitesizeCBeebiesCBBCFoodHomeNewsSportReelWorklifeTravelFutureCultureTVWeatherSoundsMore menu Search BBC Search BBC HomeNewsSportWeatheriPlayerSoundsBitesizeCBeebiesCBBCFoodHomeNewsSportReelWorklifeTravelFutureCultureTVWeatherSoundsClose menu BBC Sport Messi Home Main content Watch now Messi Ahead of what is expected to be his World Cup farewell, this wide-reaching documentary seeks to provide a detailed understanding of the real Lionel Messi.

How to Pronounce lionel messi | PronounceHippo.com

How to Pronounce lionel messi | PronounceHippo.com

Pronunciation of lionel messi Lionel Messi Select Speaker Voice Rate the pronunciation struggling of Lionel Messi 2 /5 Difficult (1 votes) Spell and check your pronunciation of lionel messi Press and start speaking Click on the microphone icon and begin speaking Lionel Messi.

          Robert Lewandowski/Lionel Messi/Cristiano Ronaldo - Works
        |
        Archive of Our Own

Robert Lewandowski/Lionel Messi/Cristiano Ronaldo - Works | Archive of Our Own

Include Ratings Explicit (1) Include Warnings Creator Chose Not To Use Archive Warnings (1) No Archive Warnings Apply (1) Include Categories M/M (1) Include Fandoms Men's Football RPF (1) Include Characters Cristiano Ronaldo (1) Lionel Messi (1) Sergio Ramos (1) Include Relationships Sergio Ramos/Cristiano Ronaldo (1) Lionel Messi/Cristiano Ronaldo (1) Robert Lewandowski/Cristiano Ronaldo (1) Robert Lewandowski/Lionel Messi/Cristiano Ronaldo (1) Include Additional Tags One Shot (1) Out of Character (1) Plot What Plot/Porn Without Plot (1) Real Madrid CF (1) Other tags to include Exclude ?

BBC World News - Messi

BBC World News - Messi

HomepageAccessibility linksSkip to contentAccessibility HelpBBC AccountNotificationsHomeNewsSportWeatheriPlayerSoundsBitesizeCBeebiesCBBCFoodHomeNewsSportReelWorklifeTravelFutureCultureTVWeatherSoundsMore menu Search BBC Search BBC HomeNewsSportWeatheriPlayerSoundsBitesizeCBeebiesCBBCFoodHomeNewsSportReelWorklifeTravelFutureCultureTVWeatherSoundsClose menu BBC World News Messi Home Main content Messi Ahead of what is expected to be his World Cup farewell, this wide-reaching documentary seeks to provide a detailed understanding of the real Lionel Messi.

          Carlos Casemiro/Lionel Messi - Works
        |
        Archive of Our Own

Carlos Casemiro/Lionel Messi - Works | Archive of Our Own

Include Ratings Explicit (1) Include Warnings No Archive Warnings Apply (1) Include Categories M/M (1) Include Fandoms Men's Football RPF (1) Include Characters Lionel Messi (1) Carlos Casemiro (1) Include Relationships Lionel Messi/Neymar (1) Carlos Casemiro/Lionel Messi (1) Include Additional Tags Rimming (1) Spanking (1) Sex (1) Dirty Talk (1) Not Suitable/Safe For Work (1) FC Barcelona (1) Plot What Plot/Porn Without Plot (1) Real Madrid CF (1) El Clásico (1) Other tags to include Exclude ?

Lionel Messi named BBC Sports Personality's World Sport Star of the Year - BBC Sport

Lionel Messi named BBC Sports Personality's World Sport Star of the Year - BBC Sport

Lionel Messi named BBC Sports Personality's World Sport Star of the YearLast updated on 19 December 202219 December 2022.From the section Sports PersonalitySports Personality of the Year 2022Date: Wednesday, 21 December Venue: Media City UK, SalfordCoverage: Watch live on BBC One and BBC iPlayer from 18:45-21:00 GMT and follow live text commentary on the BBC Sport website and app.Argentina's World Cup-winning captain Lionel Messi has been named BBC Sports Personality's World Sport Star of the Year for 2022.Messi, 35, led Argentina to their first World Cup triumph in 36 years in Qatar.The Paris St-Germain forward won the tournament's…